IQNA - Ministan harkokin wajen Turkiyya ya yi kira ga gwamnatin kasar Denmark da ta dauki matakin gaggawa na hana kona kur'ani a kasar.
Lambar Labari: 3492679 Ranar Watsawa : 2025/02/03
IQNA - Wata kungiyar kwararru ta yi gargadin nuna wariya da kai hare-hare kan musulmi a kasar Indiya a shekarun baya-bayan nan, inda ta bukaci kasashen duniya da su dauki matakin gaggawa na kare musulmi.
Lambar Labari: 3491821 Ranar Watsawa : 2024/09/06
IQNA - Majalisar hulda da muslunci ta Amurka da kakkausar murya ta yi Allah wadai da harin baki da wani mai adawa da addinin Islama ya kai wa masu ibada a lokacin Sallar Idi.
Lambar Labari: 3491367 Ranar Watsawa : 2024/06/19
Tehran (IQNA) Hukumar wanzar da zaman lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana a cikin wani rahoto da ta fitar cewa kimanin ‘yan kasar Yemen miliyan 17 ne ke fama da matsalar karancin abinci, al’amarin da ke kara dagula halin rayuwa a kasar.
Lambar Labari: 3487275 Ranar Watsawa : 2022/05/10
Tehran Majalisar dinkin duniya ta bayar da rahoton cewa, akwai babbar barazanar yunwa da ke a kasar Yemen, da ke bukatar daukar matakin gaggawa .
Lambar Labari: 3485549 Ranar Watsawa : 2021/01/12